3 Nuwamba 2025 - 11:24
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Shekh Zakzaky H Ya Gana Da Manyan Malamai A Abuja

Yunƙurin haɗin Kan Malaman addinin Musulunci, Prof. Ibraheem Maqari da tawagarshi sun ziyarci Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) jiya Lahadi a gidansa dake Abuja. Bayan gabatar da jawabai da shawarwari akan muhimmancin haɗin kai da kusantar juna tsakanin malaman addini, Jagora (H) ya ƙarfafi wannan ƙoƙari sannan yayi fatan alkhairi da samun nasara. Szakzakyoffice 02/11/2025

Your Comment

You are replying to: .
captcha